Lilin baba North east records One top Yarinyan tayi kallar aure, (babyn tayi kallar aure) Ai wannan tayi kallar aure, (aiko tayi kallar aure) Yarinyan tayi kallar aure, (babyn tayi kallar aure) Ai wannan tayi kallar aure, (aiko tayi kallar aure) Ai kanki ya, a kanki ya zan fidda rai (Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa a kwana a tashi) Ai kanki ya, 'a kanki ya zan fidda rai (Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa a kwana a tashi) Ai kanki ya, 'a kanki ya zan fidda rai A yah-yah A yah-yah M shareefi Na gama zabi nah, (ehh) Kuyi murna dangina, (ehh) Da so samu na, yanzu mu karkare dake Inyo aure na kosa, in bake ba na fasa Ni katako, ke ku'sa sonki a raina kin cusa Kyakkyawa ce, (ahhh) Na dace, (ummm) Ta sace zuciya, mai ilimi che Mai tarbiyya che, sunanta kalar aure Nasan garin masoyi bai da nisa Dani dake ai muna a kus'sa Yan mata bari-bari, naga kinai mini fari-fari Cikin masoya kisa dani umm, baby kisa dani Don nikam na fada, soyayyar ki nake bida In kin bani ba fada, ni dake mu zagaya A wanbaa Tayi kallar aure, (babyn tayi kallar aure) Ai wannan tayi kallar aure, (aiko tayi kallar aure) Yarinyan tayi kallar aure, (babyn tayi kallar aure) Ai wannan tayi kallar aure, (aiko tayi kallar aure) A kanki ya, a kanki ya zan fidda rai (Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa a kwana a tashi) A kanki ya, a kanki ya zan fidda rai (Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa a kwana a tashi) A kanki ya, a kanki ya zan fidda rai Deezan arewa ne Koda 'a nesa na ganki zan biki don kina da kyau Uhmmm-hmm Ga yarinyar santara, mai kyau kuma yar fara Kin shiga raina doguwa, wa zai ganki bazai biki ba Baby so nake, ni dake muje chan Madina Sai ki shirya One top Ke kalla, juya duba ki sake dubawa Zauna, gani (duba ki sake dubawa) Don ke ance min kura, koda an kaiki garin turawa Nidai kece nake kallo Kece yar fara kyakkyawa, koda ance ban karko ba Toh 'a raina kece kike farko (kece kike farko) Yarinyan tayi kallar aure, (babyn tayi kallar aure) Ao wannan tayi kallar aure, (aiko tayi kallar aure) Yarinyan tayi kallar aure, (babyn tayi kallar aure) Ai wannan tayi kallar aure, (aiko tayi kallar aure) A kanki ya, a kanki ya zan fidda rai (Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa a kwana a tashi) Ai kanki ya, 'a kanki ya zan fidda rai (Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa a kwana a tashi) A kanki ya, a kanki ya zan fidda rai (Ba zani fidda rabo ba budurwa, dake fa a kwana a tashi) Duba ki sake dubawa (Yara mai ganga ya gode, yaran mai ganga sun gode)
- Klingeltöne ›
- Kalar Aure (feat. Umar M Shareef)
Klingeltöne Lilin Baba - Kalar Aure (feat. Umar M Shareef)
Kalar Aure (feat. Umar M Shareef) klingeltöne für Mobiltelefone oder für Mobilgeräte aus der Kategorie "Pop" Klingeltöne. Diese Musik Kalar Aure (feat. Umar M Shareef), die Sie als Handy-Klingelton auf Mobiltelefonen und Smartphones verwenden können, bedeutet, dass die Liste der unterstützten Modelle unbegrenzt ist: Nokia-Telefone, Samsung-, iPhone- oder Android-Smartphones. Bevor Sie sich entscheiden, rinftone Kalar Aure (feat. Umar M Shareef) für Ihr Mobilgerät herunterzuladen, können Sie einfach die ausgewählte Melodie Kalar Aure (feat. Umar M Shareef) vorhören und kurz danach sicher, ob es Ihnen gefällt - laden Sie sie kostenlos und ohne Registrierung auf Ihr Mobilgerät herunter.
Am beliebtesten sind die Fragen
📱Kann ich Klingeltöne auf das iPhone herunterladen?
Ja, Sie können Lilin Baba - Kalar Aure (feat. Umar M Shareef) - Lilin Baba für das iPhone herunterladen. Wählen Sie einfach das M4R-Format.
📱 Kann ich Klingeltöne auf Android herunterladen?
Ja, Sie können Lilin Baba - Kalar Aure (feat. Umar M Shareef) - Lilin Baba für Android herunterladen. Wählen Sie einfach das MP3-Format.
📲 Benötige ich eine Registrierung?
Ohne Registrierung, ohne Geld, keine Gebühren.